Yau Wani Rana Poem Rhyme Scheme and Analysis
Rhyme Scheme: ABBBBB ACCCCC AAADDAAEE EFFFGF EHDHHHH| Yau wani rana | A |
| Anyi haihuwa an koma kuka | B |
| Kana A c kana neman fanka | B |
| Matan Mallam a wajan boka | B |
| Dan Adam kake mutane ke fadin halinka | B |
| Kankanin lokaci Nigeria zata zamo Amurka | B |
| - | |
| Yau wani rana | A |
| An kawo wuta ba'a shela | C |
| Sallah an manta da alwala | C |
| Fara cin abinci babu Bismilla | C |
| Tela a sahun farko ya gama dinkin sallah | C |
| Tunanin duniya maisa amanta da Al'qibla | C |
| - | |
| Yau wani rana | A |
| Angama siyasa babu gaba | A |
| Yaro da furfura yazamo babba | A |
| An koma satan waya a makabarta | D |
| Musulmi ya koma addinin Kirista | D |
| Wajan Janaiza an koma daukan hotona | A |
| An ajiye Kabilanci anzamo abokan juna | A |
| Wajan ibada ya koma wajan gulma | E |
| Mace yar shekara biyar dauke da mama | E |
| - | |
| Yau wani rana | E |
| Masu tsaro ba ruwan su da karfan cin hanci | F |
| Masu kudi na gudun shuwa gabanci | F |
| Talaka yazama mai kudi ya manta da talauci | F |
| Turaran gawa ya zamo turan kamshi | G |
| Shuwa gabanni ansa Allah an bar wawanci | F |
| - | |
| Yau wani rana | E |
| Mata anyi wanka babu kwalliya | H |
| Kani yazamo yaya saboda sanin ya kamata | D |
| Shaye shaye mai sa akira dare safiya | H |
| Zafin haihuwa maisa amanta soyayya | H |
| Daukan ciki yazama ado an daina jin kunya | H |
| Barku ku nace ku huta lafiya | H |
Aminu Musa
(C) All Rights Reserved. Poem Submitted on 10/27/2019
(1)
Poem topics: , Print This Poem , Rhyme Scheme
About Yau Wani Rana
Yau Wani Rana is a poem by Aminu Musa. This page includes the poem text, poet information, related topics, comments, and similar poems.
Write your comment about Yau Wani Rana poem by Aminu Musa
Best Poems of Aminu Musa
