In Dai Ina Raye Poem Rhyme Scheme and Analysis

Rhyme Scheme: AAAABAABA ACDEFA ABGGGG

Indai ina rayeA
Har idan muna rayeA
Mun farka garin kuma ya wayeA
Kada muyi wasa da iyayeA
Mu fadi tashi atareB
Inada abokanai da kawayeA
Farin ciki kullan Ida nuwana babu hawayeA
Bakake muke so ba ruwan da farareB
Garina Kano kauyukana Sumaila da KarayeA
-
Indai ina rayeA
Kirani da sunana banison ranka yi dadeC
Saukin kai gareni banida da girman kaiD
Karatu baya albarka idan ba'a girmama MallamaiE
Allah kareni karemu da sharrin Shaidanu da mugayam mutaneF
Kowa na mune babu ruwan da kayan mayeA
-
Indai ina rayeA
Zamuyi ziyara a garuwwaB
Mu koya ya fewaG
Muzamo masu kishin kasarmu a ArewaG
Ku cigaba da hutawaG
late Sardauna da Tafawa BalewaG

Aminu Musa
(C) All Rights Reserved. Poem Submitted on 10/27/2019



Rate:
(1)



Poem topics: , Print This Poem , Rhyme Scheme

About In Dai Ina Raye

In Dai Ina Raye is a poem by Aminu Musa. This page includes the poem text, poet information, related topics, comments, and similar poems.



Write your comment about In Dai Ina Raye poem by Aminu Musa


 

Recent Interactions*

This poem was read 7 times,

This poem was added to the favorite list by 0 members,

This poem was voted by 0 members.

(* Interactions only in the last 7 days)

New Poems

Popular Poets