Tribute To Dr. Mamman Shata Poem Rhyme Scheme and Analysis
Rhyme Scheme: AAAAAAA BBBBBBBBB| Aminu na Mamman Shata | A |
| Har karasu babu ruwanka da Mata | A |
| Kowa yasanka dashan drink Fanta | A |
| Allah ya jikanka yasa ka huta | A |
| Karasu yan amshi ka sun rasa gata | A |
| Karasu wakokinka mun kasa mu manta | A |
| Gaisheka actor ni na kiraka da Aminta | A |
| - | |
| Shata shatan waka | B |
| Karasu har yanzu babu na biyun ka | B |
| Abin da kabari Allah yayi masu albarka | B |
| Karasu kamar kana raye da wakokinka | B |
| Nayi rubutu nan musamman ga masoyanka | B |
| Fata nagari lamiri Haryanzu babu mai irin wakar ka | B |
| Inama kana raye in karan tashi a gaban ka | B |
| Ka taka rawar gani a kasarka | B |
| A'Afrika baki daya kai harda Amerika | B |
Aminu Musa
(C) All Rights Reserved. Poem Submitted on 10/27/2019
(1)
Poem topics: , Print This Poem , Rhyme Scheme
About Tribute To Dr. Mamman Shata
Tribute To Dr. Mamman Shata is a poem by Aminu Musa. This page includes the poem text, poet information, related topics, comments, and similar poems.
Write your comment about Tribute To Dr. Mamman Shata poem by Aminu Musa
Best Poems of Aminu Musa
