internetPoem.com Login

Tribute To Dr. Mamman Shata

Aminu Musa

Aminu na Mamman Shata.
Har karasu, babu ruwanka da Mata.
Kowa yasanka dashan drink Fanta.
Allah ya jikanka yasa ka huta.
Karasu, yan amshi ka sun rasa gata.
Karasu, wakokinka mun kasa mu manta.
Gaisheka actor, ni na kiraka da Aminta.

Shata, shatan waka.
Karasu har yanzu babu na biyun ka.
Abin da kabari, Allah yayi masu albarka.
Karasu, kamar kana raye da wakokinka.
Nayi rubutu nan, musamman ga masoyanka.
Fata nagari lamiri. Haryanzu babu mai irin wakar ka.
Inama kana raye, in karan tashi a gaban ka.
Ka taka rawar gani a kasarka.
A'Afrika baki daya, kai harda Amerika.

(C) Aminu Musa
10/27/2019


Best Poems of Aminu Musa